Al-salamatu Faransa DUNIYAR LABARAI Tv.
Dan Allah ni ba Salamatu bace ni Al-salamatu ce 😂 Al-salamatu 🙏🙏🙏
Zaku sha labarai kala kala na addinin musulunci da sauran abubuwan da ke tafiya a duniya.
Saboda haka godiya ta musamman ga masu ziyartar wannan shafi Allah ya Saka da alkhairi yasa mu amfana da juna amin.
In shaa Allahu zaku nishadantu sannan zaku ilimantu a wannan shafi and You are free to ask any question anytime thank you.