MANUFA DAYA.

Channel ne da take kawo muku shirye shiryen abubun dake wakana. na addini da al'ada gami da nishadantarwa da kuma wakokin yabon Fiyayyen halitta Annabi Muhammadu Sallallahu alayhi wasallam kucigaba da kasancewa tare damu a kowane lokaci mungode.